Yaren Zay | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
zwa |
Glottolog |
zayy1238 [1] |
Zay (kuma Lak'i, Laqi) yare ne na Afroasiatic na reshen Semitic da ake magana a Habasha . Yana daya daga cikin yarukan Gurage a cikin ƙungiyar Semitic ta Habasha. Harshen Zay yana da kusan masu magana 5,000 da aka sani da Zay, waɗanda ke zaune a Gelila da sauran tsibirai biyar da bakin tekun Zway a kudancin ƙasar.